TAIMAKO GA MAZA MASU RAUNI
Wasu mazan nafama da rashin karfin jima'i. To akwai abun zai taimaka musu sosai da izinin Allah.
Ga duk mai fama da irin wanna matsalar sai ya nemi Namijin goro da citta ya rika hadasu yana taunawa yana tsotse ruwansu kullum da daddare.
Insha'Allahu zaiji dadin amfani da wannan maganin.
Allah ya
ReplyDeletesaka
Aamiin ya Rabbi
DeleteSalam Allah ya saka
DeleteAameen ya Rabbi
DeleteMadallah
ReplyDeleteKhairan In Sha Allah
DeleteAllah yasaka da alkhairi
ReplyDeleteAllahumma Aameen ya rabbi
Delete