Wasu mazan nafama da rashin karfin jima'i. To akwai abun zai taimaka musu sosai da izinin Allah. Ga duk mai fama da irin wanna matsalar sai ya nemi Namijin goro da citta ya rika hadasu yana taunawa yana tsotse ruwansu kullum da daddare. Insha'Allahu zaiji dadin amfani da wannan maganin.
Don tsaida jinin al'adal da ya wuce lokacinsa sai anemi ganyen gawo abusar da shi a inwa, bayan ya bushe sai adaka atankade. YANDA ZA'AYI AMFANI DA SHI Ajika cokali biyu na maganin acikin ruwan dumi Kofi daya, asha sau biyu arana zuwa kwana uku.
Comments
Post a Comment