SAHIHIN MAGANIN RAGE KIBA

Asamu citta da kaninfari da masoro da kurkum da girfat. Anike su, ko adaka atankade. YANDA ZA'AYI AMFANI DA MAGANINI Azuba cokali daya acikin ruwan dumi asa zuma agarwaya asha sau biyu arana zuwa kwana 14 KARIN BAYANI Wannan maganin yanada tasiri sosai wajen rage kiba, idan mutum bayada kiba sosai wani in yayi amfani da maganin na kwana bakwai zai biya masa bukata.

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

TAIMAKO GA MAZA MASU RAUNI