MAGANIN TSAIDA JININ AL'ADA
Don tsaida jinin al'adal da ya wuce lokacinsa sai anemi ganyen gawo abusar da shi a inwa, bayan ya bushe sai adaka atankade.
YANDA ZA'AYI AMFANI DA SHI
Ajika cokali biyu na maganin acikin ruwan dumi Kofi daya, asha sau biyu arana zuwa kwana uku.
Abi ki'idar Shan maganin.
ReplyDelete