MAGANIN TSAIDA JININ AL'ADA
Don tsaida jinin al'adal da ya wuce lokacinsa sai anemi ganyen gawo abusar da shi a inwa, bayan ya bushe sai adaka atankade. YANDA ZA'AYI AMFANI DA SHI Ajika cokali biyu na maganin acikin ruwan dumi Kofi daya, asha sau biyu arana zuwa kwana uku.