Posts

Showing posts from 2019

HASKEN HAKORI

Image
MAGANIN HASKAKA HAKORA Samu lemun tsami guda daya amatse ahada da garin Habbbatus-sauda rabin cokali gashiri rabin cokali, akwaba arika wanke baki da brush.

MAGANIN BASIR KOWANNE IRI

Asamu Sassaken baure da ciyawar yazargade adaka atankade arika Shan cokali biyu acikin ruwan dumi sau biyu arana zuwa kwana bakwai.

TAIMAKO GA MAZA MASU RAUNI

Image
Wasu mazan nafama da rashin karfin jima'i. To akwai abun zai taimaka musu sosai da izinin Allah. Ga duk mai fama da irin wanna matsalar sai ya nemi Namijin goro da citta ya rika hadasu yana taunawa yana tsotse ruwansu kullum da daddare. Insha'Allahu zaiji dadin amfani da wannan maganin.

DANGANE DA HUNHU

Image

SAHIHIN MAGANIN RAGE KIBA

Image
Asamu citta da kaninfari da masoro da kurkum da girfat. Anike su, ko adaka atankade. YANDA ZA'AYI AMFANI DA MAGANINI Azuba cokali daya acikin ruwan dumi asa zuma agarwaya asha sau biyu arana zuwa kwana 14 KARIN BAYANI Wannan maganin yanada tasiri sosai wajen rage kiba, idan mutum bayada kiba sosai wani in yayi amfani da maganin na kwana bakwai zai biya masa bukata.

MAGANIN MATSALOLIN FATA KOWACCE IRI.

Image
Asamu gyanyen gunar shanu abusar adaka akwaba da man zaitun arika shafawa.

About pumpkin and 🌻

Image

BENEFIT OF WALKING

Image

Simple home remedies

Image

MAGANIN TSAIDA JININ AL'ADA

Don tsaida jinin al'adal da ya wuce lokacinsa sai anemi ganyen gawo abusar da shi a inwa, bayan ya bushe sai adaka atankade. YANDA ZA'AYI AMFANI DA SHI Ajika cokali biyu na maganin acikin ruwan dumi Kofi daya, asha sau biyu arana zuwa kwana uku.